Kyawo a duk inda yake burbushinsa ne tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi. Babu wani hure da zai wanye face sai ya doko daga haskensa!Shi kamar hure ne Mai haske da ya wanye bai tamuke ba kaisaima kara haske yake kullum.Shi kar haske ne daga tafin kafarsa har siron kansa…

Book Information

ISBN978-9944-83-274-8
PublisherErkam
Date2010
LanguageHausa
READ- DOWNLOAD (PDF)